abdubodaplatform
@abdubodaplatform
Abdu Boda sanannen suna ne ga duk wani ma,abocin jin wakokin hausa ko kallon finafinan hausa, yana daya daga cikin mawakan da yai matukar shura a kasar hausa, shine mutum na farko da ya fara wallafar da kundin wakokin sa a arewacin nijeriya.
Hafaffan dan jihar katsina ne , ya halacci makarantu da suka hada da UPE kofar primary school, ATC Katsina, Hassan Usman katsina polytechnic, National Film Institute Jos da kuma Jami’ar Yar Adua University dake garin katsina.
Ya kara karatu a fannoni da suka hada da Mass Communication, public Admin, da Cinematography.
Yayi wakoki da dama ciki har da Soyayya soyayya, Duniya ba gidan zama ba, ‘yan nijeriya, Amarya Soyayya, A Sha Ruwa da dai ire iren su.
Ya samu lambar girmamawa ciki har da Honouring Award daga BBC World Entertainment (2014) Award of Honour daga Taskar Ala Global (2014), Gold Award daga International Fair of Khartoum (2003) da kuma DoctoringAward da Jami’ar Ahmadu Bello University Zaria(2017).
Bugu da kari gogan na ku ya samu nadin sarauta a matsayin [BARADE MATASAN AREWA] wadda masarautar Jihar Zamfara ta bashi.

AMIINU BELLO KATSINA STATE GOVERNOR MASARI - Abdu Boda
6 years ago
BABBAN YARO - Abdu Boda
7 years ago
DAURE DAURE - Abdu Boda
7 years ago
BODA SARAKUNA - Abdu Boda
7 years ago
ABDU BODA NIGER HAUSA PERFORMANCE - Abdu Boda
7 years ago
DAGA BAYA BAYA SHOW - Abdu Boda
7 years ago
SALLAH SHOW HAUSA ABDU BODA - Abdu Boda
7 years ago
BODA A KASAHEN WAJE NA HAUSA - Abdu Boda
7 years ago
BODA HAUSA AWARD WITH DANKWAIRO - Abdu Boda
7 years ago
Fantastic Show by Abdu Boda - Abdu Boda
7 years ago
Trailer english Album - Abdu Boda
7 years ago
Abdu boda da ibro - Abdu Boda
7 years ago
Abdu Boda - yar ghana - Abdu Boda
7 years ago
Yar Gana - Abdu Boda
7 years ago
Kauyawa - Abdu Boda
7 years ago
Jigida - Abdu Boda
7 years ago
Dawo Masoyiya - Abdu Boda
7 years ago
Tabare by Abdu Boda - Abdu Boda
7 years ago
Best Actor - Abdu Boda
7 years ago
Farin Ciki Na by Abdu Boda - Abdu Boda
7 years ago
Gemu Baya Hana Wasa by Abdu Boda - Abdu Boda
7 years ago
Kazafi by Abdu Boda - Abdu Boda
7 years ago
Yar Buzuwa Mai Kyau by Abdu Boda - Abdu Boda
7 years ago
Soyayya Da Gamon Jini - Abdu Boda
7 years ago
Wata Shari'a by Abdu Boda - Abdu Boda
7 years ago
SUDAN SHOW VIDIO by Abdu Boda
7 years ago
Boda English Show - Abdu Boda
7 years ago
Boda Sudan Show by Abdu Boda - Abdu Boda
7 years ago